Gwamnatin Jihar Legas Ta Tabbatar Da Bullar Cutar Kwalara A Gidan Yarin Kirikiri 

Kiri-Kiri

Mako guda bayan hukumar kula da gidajen yarin Najeriya  ta bayyana cewa babu ɓullar cutar kwalara a cibiyoyinta da ke fadin kasar nan,  kwamishinan lafiya na jihar Legas ya bayyana cewa an samu mutum 25 da suka kamu da kwalara a gidan yari na Kirkiri da ke jihar.

Post masu alaƙa

NAHCON ta musanta zargin karkatar da kujerun Hajjin 2027

Yan sanda da INEC sun yaba da yadda zaɓen Dawakin Kudu ke gudana a Kano.

An dakatar da shugaban NSCDC a Neja kan mutuwar masu haƙar ma’adanai 37