Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da ɓullar cutar anthrax a hukumance

Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da ɓullar cutar anthrax a kasar a hukumance.

Wata sanarwa da ma’aikatar Noma da Raya karkara ta yi, ta ce an kai rahoton dabbobin da ke nuna alamun yiwuwar kamuwa da cutar anthrax a wata gona da ke Suleja a Jihar Neja zuwa ofishin babban jami’in kula da dabbobi na Najeriya a ranar 14 ga watan nan.

Post masu alaƙa

Kotun majistare ta fara sauraren shari’ar sojan gona mai mukamin CSP 

Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wanda ake zargi da damfarar mutane da cewa shi babban jami’in Dan sandan ne.

Hisbah ta fara horas da sabbin jami’anta a Jigawa