172
An yi kira ga kafafen yada labarai a kasar nan da su mai da hankali wajen inganta ayyukansu tare da ba da rahotanni na gaskiya.
Shugaban hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasa NBC, Balarabe Shehu, ne ya yi wannan kira a wajen taron masu ruwa da tsaki na kafafen yada labarai na kasar nan.