Daruruwan mata musulmai a nan jahar Kano sun gudanar da gangamin Taron Addu’a da nufin neman sassaucin matsin rayuwa da al’uma suke ciki.
An dai gudanar da taron addu’ar ne a karkashin jagorancin Malama Tasallah Nabilisi Bako MFR kuma walikiyar mu
Binta Abba yakasai ta halarci wajen ga Kuma rahotan da ta hada mana akai.