Kasar Ingila na shirin rage harajin kan kayan da ake kawowa daga Najeriya da wasu kasashe

Birtaniya ta sanar da cewa a shirye take ta rage haraji da take daurawa a kan kayayyakin da ake shigo da su daga Nigeriya da wasu kasashe masu tasowa.

Wata sanarwar da ofishin jakadancin Birtaniya dake Abuja ta fitar, ta bayyana cewa, gwamnatin ta dauki wannan mataki ne da zummar farfado da ka’idojin cinikayya, da ceto sana’o’i da miliyoyin kudaden pounds da masu amfani da kayyayakin suke biya a kowace shekara.

Post masu alaƙa

Barista Hamza Ɗantani ya jinjinawa CP Bakori da wasu kwamishinonin yan sanda biyu.

Rundunar yan sandan jihar Kano ta ceto fasinjoji 9 bayan musayar wuta da yan bindiga a hanyar Doguwa.

Kwalejin Fasaha ta Kogi ta dakatar da lakcarori 7 kan cin zarafin ɗalibai