Kotun Ƙoli ta ɗage sauraron ƙarar da aka shigar gabanta kan dambarwar Masarautar Kano da shekara guda.
A zamanta na ranar Litinin, 20 ga Afrilu, 2026, kotun ta ɗage sauraron shari’ar zuwa zuwa 19 ga watan Afrilu, shekara ta 2027.
Kotun Ƙoli ta ɗage sauraron ƙarar da aka shigar gabanta kan dambarwar Masarautar Kano da shekara guda. A zamanta na ranar Litinin, 20 ga Afrilu, 2026, kotun ta ɗage sauraron shari’ar zuwa zuwa 19 ga watan Afrilu, shekara ta 2027.