Mai martaba Sarkin Zazzau ya koka kan yadda alhazan Najeriya suka gudanar da Aikin Hajji Bana

Mai martaba Sarkin Zazzau Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli yace Aikin Hajji Bana Na Cike Da Matsaloli.

 Kasancewar shi  jagoran Alhazan jihar Kaduna a matsayin, Amirul Hajjin bana, ya ce aikin hajjin bana na cike da matsaloli da ya kamata mahukunta su duba domin su sauya salo.

Post masu alaƙa

Rimingado ya kaddamar da kwamitoci 9 da kan yaki da miyagun kwayoyi a Kano.

Tinubu ya taya ‘yar Gombe murnar lasha gasar musabaka ta duniya

Mutanen da suka mutu a haɗarin kwale-kwale a Sokoto sun kai 48