594
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa da Gudanarwa ta gudanar da Taron bita na kwana daya Akan tattaunawa tare da kungiyoyin yada labarai da mai magana da yawun hukumomin mayar da martani daga Kano da jigawa kan rawar da kafafen yada labarai ke takawa wajen magance bala’i.