Real Madrid Zata Nemi Diyyar Dala Bilyan 4 Daga UEFA

Wata kotu da ke birnin Madrid ta yi watsi da ƙarar da Hukumar ƙwallon ƙafa ta Nahiyyar Turai UEFA, LaLiga da Hukumar Kwallon Kafa ta Sipaniya suka shigar kan ƙin amincewa da gasar Super League.

Wannan yana nufin yanzu Real Madrid da sauran ƙungiyyoyin za su iya neman diyyar kudi Euro Milyan 4.

Real Madrid ta ce, wannan hukuncin ya tabbatar da cewa UEFA ta karya dokokin gasa, kuma ƙungiyyoyi sun rasa maƙuden kuɗaɗe tun daga lokacin da aka dakatar da gasar.

Post masu alaƙa

Kwamishinan yan sandan Kano ya yi wa daliban ASP Course 8 na kwalejin yan sanda da Ke Wudil Lacca tare da Jaddada muhimmancin ladabi, biyayya da gaskiya.

Ba na nadamar cire tallafin mai —Tinubu

Mutum 29,314 ba su karɓi katunan zaɓensu ba a Taraba —INEC