Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano Ta Karrama Ma’aikacin MUHASA

Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta karrama daya daga cikin ma’aikatan tashar MUHASA TV da Rediyo Mujahid Wada Guringawa bisa kwazo da jajircewa da ya ke yi wurin gudanar da ayyukansa.

Bikin karramawar da ya gudana a dakin taron hedikwatar rundunar da ke Kano Bampai a ranar Alhamis 13 ga Maris 2023, ya samu halartar manyan jami’an da ke aiki a jihar Kano.

Mujahi Wada ya yi fice a tsakanin abokan aikinsa wurin zakulo labaran da suka shafi rundunar ‘yan sanda da

Mujahid Wada ya karɓi lambar girmamawa daga hannun Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano CP Salman Dogo.

Post masu alaƙa

NDLEA Ta Kama Mutane 1,860, Ta Kwace Ton 5.4 na Miyagun Ƙwayoyi a Kano.

INEC ta bayyana dalilin cire wasu ’yan takarar gwamna daga jerin sunayen da ta fitar

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 6 a Adamawa