• Home  
  • Sabon mashawarcin shugaban kasa kan tsaro, Nuhu Ribado, ya sha alwashin inganta tsaro
- Labarai

Sabon mashawarcin shugaban kasa kan tsaro, Nuhu Ribado, ya sha alwashin inganta tsaro

Mai Ba Wa Shugaban Ƙasa Shawara a Kan Harkar Tsaro, Mallam Nuhu Ribadu, ya yi alƙawarin zage damtse don cika burin da ‘yan Najeriya ke da shi da kuma tabbatar da tsaron ƙasar daga duk wani nau’in rashin tsaro.

Malam Nuhu Ribadu ya yi wannan jawabibn ne yayi wata ganawa a Abuja in da ya bayyana nau’ikan tsaron kamar ayyukan ta’addanci da ‘yan fashin daji da satar mutane don neman kuɗin fansa da sauransu.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai