Wannan al’amari ya faru ne da safiyar ranar Asabar 4 ga watan Yunin 2023, inda gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ba da umarnin rushe wani gini mai hawa uku da ke ɗauke da shaguna 90.
Ga kaɗan daga cikin abin da ya wakana a wannan wuri.
Muhasa TVR kafa ce ta labarai mai cikakkiyar rajista wadda manufarta ita ce ilimantarwa, da wayar da kai da Inganta al’adun Hausawa da kuma nishaɗantarwa. Muna nan a kan titin Guda Abdullahi gida mai lamba 19 a Farm Centre, jihar Kano.