• Home  
  • Sallah: Gwamnan Kano ya jaddada aniyarsa ta cigaba da ayyukan raya jihar
- Labarai

Sallah: Gwamnan Kano ya jaddada aniyarsa ta cigaba da ayyukan raya jihar

A yayin da ake cigaba da murnar zagayowar sallah babba, shi ma gwaman jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya halarci sallar Idi a masallacin Idi na ƙofar Mata tare da gabatar da jawabinsa na taya murna ga al’ummar jihar nan.   Abokin aikinmu Shamsuddeen Sulaiman Malami ya halarci masallacin ga kuma tsarabar jawabin gwamnan […]

abba kabir

A yayin da ake cigaba da murnar zagayowar sallah babba, shi ma gwaman jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya halarci sallar Idi a masallacin Idi na ƙofar Mata tare da gabatar da jawabinsa na taya murna ga al’ummar jihar nan.

 

Abokin aikinmu Shamsuddeen Sulaiman Malami ya halarci masallacin ga kuma tsarabar jawabin gwamnan Kano da ya kawo mana:

MURYAR GWAMNA:

 

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000