251
A yayin da ake cigaba da murnar zagayowar sallah babba, shi ma gwaman jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya halarci sallar Idi a masallacin Idi na ƙofar Mata tare da gabatar da jawabinsa na taya murna ga al’ummar jihar nan.
Abokin aikinmu Shamsuddeen Sulaiman Malami ya halarci masallacin ga kuma tsarabar jawabin gwamnan Kano da ya kawo mana:
MURYAR GWAMNA: