• Home  
  • Shugaba Tiani Ya Jagorancin Ɗaga Tutar Ƙungiyar AES 
- Babban Labari - Labarai

Shugaba Tiani Ya Jagorancin Ɗaga Tutar Ƙungiyar AES 

Shugaba Tiani Na Nijar Ya Jagorancin Bikin Ɗaga Tutar Ƙungiyar AES 

Daga : Shareep Khaleepha Sharifai

Shugaban gwamnatin mulkin sojan Nijar Janar Abdourahamane Tiani ya jagorancin bikin daga sabuwar tutar kungiyar kasashen AES a hukumance wanda ya gudana a Jamhuriyar Nijar.

Shugaba Tiani ya jagoranci wannan biki ne a fadarsa da ke a babban birnin a gaban membobin gwamnatinsa.

A makonnin da suka gabata ne shugaban kungiyar AES kuma shugaban kasar Mali Janar Assimi Goïta ya gabatar da sabuwar tutar kungiyar ga ministocin kasashen uku da suka halarci wani taro a birnin Bamako.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai