Tag: 2025

Babban Labari

Hukumar Fansho Ta Jihar Jigawa Ta Raba N1.856bn Ga Wadanda Suka Yi Ritaya Da Iyalan Waɗanda Suka Rasu

  Daga Ali Rabiu Ali Dutse Hukumar kula da sha’anin fansho ta Jihar Jigawa da Ƙananan Hukumomi ta fara biyan kuɗin da ya kai N1,856,875,526.27 a matsayin kuɗaɗen sallama da na mutuwa ga ma’aikata 728 suka yi ritaya da kuma iyalan waɗanda suka rasu yayin aiki. Sakataren Zartarwa na Hukumar, Dr. Bilyaminu Shitu Aminu FCA, […]

Babban Labari Labarai

Tinubu Na Neman Majalisa Ta Amince Masa Ya Ciyo Sabon Bashin Tiriliyan 1.150

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya nemi Majalisar Dattawa ta amince da sabon shirinsa na ciyo sabon bashin Naira tiriliyan 1.150, don cike gibin kasafin kuɗin Najeriya na shekarar 2025. Buƙatar na kunshe ne cikin wata wasiƙa da Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya karanta a zaman majalisar na ranar Talata. A cikin wasiƙar, Shugaba Tinubu ya […]

Babban Labari Labarai

An Kama Mutumin Da Ake Zargi Da Kashe Jami’in Civil Defense A Jigawa

Hukumar tsaro ta sibil difens (NSCDC) ta sanar da cafke wani mutum, Salisu Muhammad, mai shekaru 45, bisa zargin kashe jami’inta, Bashir Adamu Jibrin, a kasuwar Shuwarin da ke Karamar Hukumar Kiyawa a Jihar Jigawa. A cewar wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na hukumar, Muhammed Badarudeen ya fitar a Dutse, babban birnin jihar, […]

Babban Labari Labarai

Tarihi Da Abin Za A Tuna Buhari Da Shi

A ranar Lahadi 13 ga watan Yuli, 2024, Allah Ya yi wa tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari rasuwa. Buhari ya rasu yana da shekara 83 a yayin da yake jinya a Asibitin Birnin Landan da ke ƙasar Birtaniya. Rasuwarsa ta auku ne shekara biyu bayan saukarsa daga mulki a matsayin zaɓaɓɓen shugaban Najeriya. Tarihin rayuwarsa […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai