Tag: Abba

Babban Labari Siyasa

Kwankwaso ya karyata rahotan Premium Times na cewa ya goyi bayan gwamnan Kano zuwa APC

Jagoran jam’iyyar NNPP, Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso, ya musanta wani rahoto na jaridar Premium Times da ke cewa ya goyi bayan shirin sauya sheƙar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, zuwa jam’iyyar APC. Wannan na cikin sanarwar da mai taimaka masa kan harkokin yaɗa labarai, Hon. Saifullahi Hassan, ya fitar a ranar Talata. Sanarwar ta ce […]

Babban Labari Labarai

Gwamnan Kano Ya Kafa Kwamitin Binciken Kwamishina Da Ya Karbi Belin Mai Safarar Kwayoyi

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kafa kwamitin bincike kan tsaya wa wani da ake tuhuma da safarar miyagun ƙwayoyi a gaban kotu da Kwamishinan Sufuri na jihar, Alhaji Ibrahim Namadi ya yi. Wannan na cikin sanarwar da Babban Daraktan Yada Labaran gwamnan Kano, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar a ranar Asabar […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai