Kwankwaso Ya Ja Girmansa Ko Na Fara Mayar Da Martani — Abba Kabir Yusuf
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gargaɗi tsohon ubangidansa na siyasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da ya ja girmansa ko kuma ya soma mayar masa da martani. Gwamnan ya bayyana cewa kada a ɗauki shirun da yake yi a matsayin tsoro, la’akari da abin da ya kira rashin jan girma saboda ci gaba da […]







