Tag: ACF

Babban Labari Labarai

ACF Ta Yi Allah-Wadai Da Rushe Kasuwar Alaba Rago

Kungiyar Dattawan Arewacin Nijeriya (ACF) ta bayyana matuƙar damuwarta kan rushe kasuwar Alaba Rago mai ɗimbin tarihi a Legas, inda ta bayyana hakan a matsayin babban koma baya ga dubban ’yan kasuwa. A cikin wata sanarwa ɗauke da sa hannun sakataren yaɗa labaranta na ƙasa, Farfesa T. A. Muhammad-Baba, Ƙungiyar ta bayyana cewa duk da cewa […]

Babban Labari Labarai

Kungiyar ACF Ta Bukaci Hadin Kan Mahukunta Don Magance Matsalolin Arewacin Nijeriya

Ƙungiyar tuntuɓa ta Dattawan Arewa wato Arewa Consultetive Forum (ACF) ta ce ya zama wajibi ta faɗawa shugabanni gaskiya don ganin sun yi abinda ya dace wajen magance matsalolin da ƴan Arewa ke fuskanta, na rashin Tsaro, da fatara, da farfaɗo da tattalin arziki da kuma samarwa Matasa aikin yi a yankin. Shugaban kwamitin amintattu […]

Babu Rukuni

Yan Arewa Su Koyi  Dabarun Kare Kai- ACF

Ƙungiyar tuntuɓa ta Arewa(ACF) ta yi kira kan yadda za’a wayar da kan mutanen Arewacin Najeriya, game da muhimmancin kare kansu, duba da yadda matsalar tsaro tayi ƙamari a yankin. Da yake gabatar da jawabi a taron kwamitin zartarwar ƙungiyar na ƙasa, ACF Mamman Mike Osuman ( SAN), ya nuna takaici kan yadda hare-hare da […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai