Atiku ya yi rijista da jam’iyyar haɗaka ta ADC
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya karɓi katin kasancewa ɗan jamʼiyyar ADC a mazaɓarsa ta Jada da ke jihar Adamawa. Hakan ya kawo ƙarshen tsawon lokacin da ya ɗauka bai bayyana sauyin sheƙar ba, bayan da ya bar PDP. Ya sanar da hakan ne a shafinsa na X, inda ya wallafa hotunan sa riƙe […]