Tag: Alhazai

Labarai

JIBWIS Gwallaga Sun Ziyarci A Sansanin Alhazai Na Jihar Bauchi Domin Bada Agaji

JIBWIS Gwallaga Suna Taimakawa A Sansanin Alhazai Na Jihar Bauchi Daga Muazu Hardawa da Abdurrazak Musa Hamza Bauchi Tawagar ‘Yan agajin JIBWIS na kungiyar Izalatil bidah waikamatis sunnah karkashin jagorancin Daraktan Agaji na Jihar Bauchi, Alhaji Umar Jabir, tare da Camp Commander, Alh Ahmad M. Fanta, sun ziyarci Sansanin Alhazai na Jihar Bauchi domin duba […]

Babban Labari

Alhazan Kebbi Rukunin Farko Sun Dawo Gida

Rukunin farko na Alhazan Jihar Kebbi na Hajjin shekarar 2026 sun sauka a Filin Jirgin Sama na Kasa da Kasa na Sir Ahmadu Bello da ke Birnin Kebbi a ranar Alhamis. Wanda hakan ke nuna alamun fara jigilar dawo da alhazan jihar gida a hukumance. ​Jirgin kamfanin jiragen sama na Flynas ya tashi daga Kasar […]

Babban Labari

An kama mutum 4 kan damfarar maniyyata a Kebbi

Wasu mutum huɗu da ake zargi da damfarar maniyyata aikin Hajjin bana sun shiga hannu a Jihar Kebbi. Jami’in hulɗa da jama’a na Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kebbi ta, SP Bashir Usman, ya bayyana cewa dubun waɗanda ake zargin ta cika ne bayan ƙorafe-ƙorafe daga waɗanda abin ya shafa da kuma Hukumar Jin Daɗin Alhazai […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000