Babban Labari
Iran ta ce mummunan ramuwar gayya za ta biyo idan Trump ya aiwatar da barazanarsa
Iran ta yi gargaɗin cewa muddin Shugaba Trump, ya ci gaba tare da aiwatar da barazanarsa ta kai hari kan wuraren farar hula da suka hada da gadoji da tasoshin wutar lantarki, to shakka babu ramuwar-gayya da za ta yi za ta kasance mummunar gaske kuma ba ƙarama ba. Yau ne ya kamata ya zama […]

