Babban Labari
Labarai
Gwamnatin Kano Za Ta Sake Yi Wa Zawarawa Da Yan Mata Auren Gata
Gwamnatin Kano ta sanar da cewa tana shirye-shiryen gudanar da auren zawarawa da ’yan mata, wanda ya zarce na baya da ta yi. Babban Kwamanda Hisbah na Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ne bayyana hakan a yayin ziyarar gaisuwa da ya kai wa Fadar Sarkin Rano a ranar Litinin. Sheikh Daurawa ya ce a wannan […]

