Muhammad Babandede ya gabatar da muhimman shawarwari kan karfafa tsaron yankin arewa maso yamma
Shugaban hukumar shigi da fici ta Najeriya (mai ritaya) Muhammad Babandede, OFR, ya halarci Taron Tsaro na Yankin Arewa maso Yamma na Rundunar ’Yan Sandan Najeriya (NPF), wanda aka gudanar a Jihar Zamfara daga 19 zuwa 20 ga Agusta 2026, bisa gayyatar Babban Sufeton ’Yan Sanda na ƙasa (IGP). An gayyace shi ne domin […]