Labarai
Wasanni
Yadda Aka Tilastawa ‘Yanwasan Man City Yin Bacci a Tsaye Har Tsawon Kwanaki Biyu.
Biyo bayan iftila’i na rashin nasarar kwallon kafa da ya afkawa shahafarriyar kungiyar nan ta Manchester City na rashin samun nasara mafi muni tun bayan zuwan mai horas wa Pep Guardiola a ‘yan watannin nan. Hakan ya sanya kungiyar ta fito da salo kala-kala domin ganin sun dawo kan kadaminsu na nasada kamar yadda suka […]

