Babban Labari
Labarai
A Watan Satumba Zamu Amince Da Kafa Kasar Falasdinawa: Burtaniya
Firaministan Birtaniya Keir Starmer ya ce ƙasar za ta amince da kafa ƙasar Falasɗinawa a watan Satumba a taron Babban Zauren Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA). Firaiministan ya bayyana haka ne a wani jawabi da ya gudanar a ranar yau Talata. Starmer ya ce hakan zai tabbata “har sai idan Isra’ila ta ɗauki matakai na kawo […]


