Aƙalla jiragen fasinja 12 a Turai sun fuskanci tangarɗa
Gwamnatin Birtaniya ta bayyana jerin barazanar bama-bamai da ke shafar jiragen fasinja a faɗin Turai a matsayin barazanar da ba ta gaske ba, amma ta jaddada cewa ana ɗaukar kowane lamari da muhimmanci. Aƙalla jirage fasinja goma sha biyu a Turai sun fuskanci tangarɗa sakamakon barazanar cewa an dasa bama-bamai a cikinsu, lamarin da ya […]



