Babban Labari
Bwala yayi zargin akwai hannun kasashen wajen kan matsalar tsaro a Nijeriya
Mai bai wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin sadarwa Daniel Bwala, ya ce akwai wasu muradan ƙasashen waje da ke taka rawa wajen ƙara ta’azzarar matsalar rashin tsaro a Najeriya. Da yake magana a shirin The Link Up Podcast na Echoo Room, Bwala ya ce ɗaya daga cikin manyan abubuwan da ke haddasa matsalar […]
