Babban Labari
Kasashen Ketare
Labarai
Fashewar Tankar Mai Ta Yi Sanadin Mutuwar Mutane 8 a Kamaru
Hukumomi sun bayyana cewa tankar, wadda ke ɗauke da fiye da lita 36,000 na man fetur, ta fashe ne bayan da burki ya ƙwacewa matukinta a kan tudun Mutengene Hill, inda ta riƙa gangarowa. Karfin fashewar ya haddasa tashin gobara da ta laƙume wani banki da ke kusa da inda lamarin ya faru, abinda ya […]

