Yaushe aka fara gano man fetur a Najeriya?
Kusan shekara 70 ke nan da Najeriya ta gano ɗanyen mai na kasuwanci. Amma duk da wannan tsawon lokacin da ƙasar ta kasance tana fitar da miliyoyin ganga na ɗanyen, tambayar da ake yi ita ce: me wannan arziki ya kawo wa Najeriya, kuma me ƙasar ta rasa saboda dogaro da shi? A wani rahoto da ma’aikatar […]