Rahoto: Za Mu Sake Duba Batun Sauya Fasalin Naira da CBN Ya Yi ~ Shugaba Tinubu

A wani ci gaban kuma, dangane da alƙawuran da shugaban ƙasa, Tinubu ya yi, ya bayyanawa cewa zai sake duba maganar sauya fasalin kuɗin ƙasa da babban bankin ƙasa ya yi a watannin baya

Za a iya cewa ba wani sabon abu ba ne duba da alwashin da Tinubu ya ci na sake duba batun sauya fasalin kuɗi na naira, ganin cewa tun kafin ya ci zaɓe yake sukar lamarin.

Ga ci gaban labarin tare da Hassan Abdu Mai Blouse

Post masu alaƙa

NDLEA Ta Kama Mutane 1,860, Ta Kwace Ton 5.4 na Miyagun Ƙwayoyi a Kano.

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 6 a Adamawa

Jami’ar Azare Za Ta Bai Wa Tsohon Ministan Ilimi, Adamu Adamu, Digirin Girmamawa