Labarai
Ƙarancin Abinci Zai Ƙara Ta’azzara A Duniya
Shugabar Hukumar samar da abinci ta Majalisar Ɗinkin Duniya Cindy McCain, ta ce a faɗin duniya mutane miliyan 700 ne ba su da tabbacin samun abinci kullum, yayin da buƙatar abincin ke ƙaruwa.

