Kwastam Ta Kama Miyagun Kwayoyi Na Sama Da Naira Miliyan 5 A Legas
Hukumar Kwastam ta Nijeriya ta kama miyagun kwayoyin da aka kimanta darajarsu zuwa Naira millyan ɗari biyar da sittin da biyu a yankin Gbaji na Badagryn Jihar Legas. An gano kwayoyin ne a lokacin wani aikin bincike da jami’an Zone A, Ikeja, suka gudanar a kan hanyar da ta kai iyakar Seme. Kwamandan Sashen, Mohammed […]


