Labarai
Al’ummar Garuruwa 11 na murnar Farfado da Dam din Warwade
Al’ummar garuruwa 11 da ke kewaye da Dam din Warwade a Jihar Jigawa, sun bayyana farin ciki na farfadowar tattalin arzikinsu, biyo bayan shirin farfado da dam din domin inganta noman rani da ƙara yawan amfanin gona da rage talauci a yankunan. Manoman yankunan sun bayyana cewa, tsawon shekaru suna fuskantar kalubale wajen gudanar da […]

