Babban Labari
Labarai
Faifen Bidiyo- An Kama Dan Sandan Bogin Da Yake Cutar Da Mutanen Da Basu Waye Ba A Kano
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta kama wani matashi mai suna, Abubakar Ibrahim dan shekaru 20, mazaunin unguwar Darmanawa, bisa zarginsa da bayyana kansa, a matsayin jami’in dan sanda da yaudarar mutane da kuma karbe musu kudi. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana hakan ta cikin sakon muryar […]

