EFCC

Koken Yan Nijeriya Ya Sanya EFCC Binciken Kamfanin CBEX

Hukumar yaƙi da cin hanci EFCC ta sanar da fara gudanar da bincike kan yadda wasu ƴan Najeriya ke ci gaba da ƙorafe-ƙorafe kan asarar da suka tafka a dandalin saka hannun jari na CryptoBank Exchange (CBEX), hukumar yaƙi da cin hanci EFCC ta sanar da fara gudanar da bincike kan lamarin. Rahotanni sun ce […]

Read more

EFCC ta kama Murja Kunya kan wulaƙanta takardun Naira

Rahotanni sun bayyana cewa Hukumar EFCC reshen Jihar Kano ta cafke ’yar TikTok, Murja Ibrahim Kunya da ta yi suna da tabarujji da badala a jihar Kano sakamakon wulaƙanta takardar Naira.. Bayanai sun ce hukumar mai yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin Nijeriya ta’annati ta cafke Murja Kunya bisa zargin wulaƙanta takardar Naira.   […]

Read more

Za’a Iya Daƙile Cin Hanci Da Rashawa- EFCC

Shugaban Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya Mista Ola Olukoyede ya ce Najeriya nada karfin daƙile matsalar cin hanci da rashawa a faɗin ƙasar, amma fa idan aka haɗa ƙarfi da ƙarfe.  Ola Olukoyede ya yi wannan kira ne a ranar Talata 1 da watan Oktoba,  cikin saƙon  bikin ranar ƴancin kai […]

Read more