Babban Labari
Labarai
Farashin Kayan Abinci A Watan Azumi Ya Shammace Mu – ‘Yan kasuwa
Wasu ’Yan kasuwa na ci gaba da neman mafita bayan karyewar farashin kayan masarufi, musamman abinci da ake ci gaba da samu, sabanin yadda aka saba fuskantar tashin gwauron zabon farashi a lokacin azumi a Nijeriya.

