‘An koma haƙo man fetur a yankin Kurdistan na Iraq’
Ministan Albarkatun Ƙasar Iraq, Kamal Mohammed, ya bayyana cewa an koma haƙo man fetur a yankin Kurdistan bayan hare-haren jiragen sama marasa matuƙa da suka kai wa wasu filayen mai da cibiyoyin samar da shi hari. Ya ce kamfanonin mai sun koma aiki, kuma yawan man da ake haƙowa a yankin ya kai tsakanin ganga […]