Babban Labari
Labarai
Dan Majalisa Ya Gwangaje ‘Yarsa Da Kyautar Mota Bayan Kammala Sakandire
‘Dan majalisa mai wakiltar mazabar Pankshin da Kanke da Kanam a majalisar tarayya daga jihar Filato Yusuf Gagdi, ya gwangwaje ‘yarsa Aisha da sabuwar motar alfarma ta gani da fada. Gagdi ya sayawa diyar motar ne domin murnar kammala karatun makarantar sakandire da kuma samun maki mai kyau a jarrabawar sharar fagen shiga jami’a JAMB […]

