Babban Labari
Labarai
Ba Don Mu Yi Rigima Da Bangaren Zartarwa Aka Zabe Mu Ba: Godswill Akpabio
Shugaban majalisar dattawa ta Najeriya, Sanata Godswill Akpabio ya ce ba a zaɓe su – ƴan majalisa – ba domin su je su riƙa rigima da ɓangaren zartaswa, inda ya ce aikinsu shi ne yin dokokin da za su ciyar da ƙasar gaba. Akpabio ya bayyana haka ne a tsakuren bidiyon shiri na musamman da […]

