Babban Labari
Kasuwanci
Labarai
Tinubu Ya Karya Farashin Shinkafa
Gwamnatin Najeriya ta ce ta tanadi wani adadi mai yawa na manyan buhunan shinkafar da za a sayar a sassan kasar da nufin samar da sauki ga jama’ar ta.

