Hisbah za ta fara farautar masu aikata baɗala a Kano
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ce, za ta fara tsauraran matakan daƙile ayyukan da ba su dace ba a faɗin jihar ƙarƙashin sabon shirin “Operation Kano First”. Mataimakin Kwamandan Janar na Hukumar, Mujahid Aminuddeen ne ya bayyana hakan bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bai wa Hisbah motoci 10 da babura 50 domin ƙarfafa […]