Babban Labari
NOA ta buƙaci ICAN ta sanya gaskiya da kyawawan ɗabi’u a aikita na akanta
Shugaban hukumar wayar da kai ta ƙasa NOA, Mallam Lanre Issa-Onilu, ya buƙaci ICAN da su mayar hankali wajen ɗabbaƙa kyawawan ɗabi’un kishin ƙasa a matsayin muhimmin ɓangare na aikinsu a faɗin Najeriya. Ya bayyana sana’ar akanta a matsayin ginshiƙi wajen inganta gaskiya, riƙon amana da kuma bayyana gaskiya a tsarin tattalin arziki. Sanarwar ta […]

