Hukumar ICPC ta wanke fadar shugaban Najeriya daga zargin kafa hukumar boi
Hukumar hana cin hanci da rashawa ta ICPC ta wanke fadar shugaban kasa daga duk wani zargi na nadin darektan janar na hukumar nan ta Bogi Adeniyi Adeyemi da kum kafa ita kanta wannan hukuma. Hukumar ta bayyana cewa takardar dashi Adeyemi ya gabatar ta nadashi a wannan mukami ta bogi ce kuma ba daga […]









