Babban Labari
Labarai
An Sace Sama Da Mutane 50 A Yankin Funtua Jihar Katsina
Rahotanni daga yankin ƙaramar hukumar Funtua ta Jihar Katsina na cewa wasu ’yan bindiga ɗauke da muggan makamai sun shiga wasu ƙauyukan yankin, inda suka kwashi mutane sama da 50 da suka hada da mata da ƙananan yara.


