Jirgin sojin Najeriya ɗauke da mutum 32 ya faɗi a Ondo
Ministan sufurin jiragen sama na ƙasar, Festus Keyamo ya tabbatar da cewa jirgin sojin ƙasdar mai saukar ungulu ya faɗi a Igbokoda, hedikwatar ƙaramar hukumar Ilaje ta jihar Ondo. Keyamo ya ce jirgin na ɗauke da mutum 32, da suka haɗa da fasinjoji 25 da ma’aikatan jirgin bakwai. Hatsarin ya haifar da firgici a yankin […]