Yan bindiga sun yi garkuwa da masu aikin gawayi 8 a Filato
Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mutum takwas masu aikin gawayi a yankin Nyalun da ke shiyyar Bashar a Karamar Hukumar Wase ta Jihar Filato. A ranar Talata da dare ne maharan suka yi garkuwa da masu sana’ar gawayin su goma amma daga bisani aka sako biyu daga cikinsu. Hakan na zuwa ne makonni […]




