Babban Labari
Labarai
An Kama Mota Cike Da Yaran Sata A Abuja
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen Abuja ta kama wata mota makare da ƙananan yara har 59 da ake zargin an sato su daga Arewacin Najeriya.

