Kano

CP Bakori Ya Jagoranci Karawa Wasu Yan Sanda 1,020 Girma A Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano, bisa jagorancin kwamishinan ta CP Ibrahim Adamu Bakori,  ta karawa jami’anta biyu girma , a matakai dabam-daban. An gudanar da taron Karin girman a wajen shakatawa na manyan jami’an yan sanda dake unguwar Bompai Kano. Kwamishinan yan sandan, ya bukaci yan sandan da suka sami karin girman, y ace wannan […]

Read more

Aikin Gyaran Kundin Tsarin Mulkin 1999 Ba Shi Da Wata Manufa Ta Boye : Sanata Barau Jibrin.

A yayin taron sauraron ra’ayoyin jama’a da ake gudanar a Kano, Mataimakin   Shugaban   majalisar   dattawa   kuma  shugaban kwamitin duba kundin tsarin mulki na 1999, Sanata Barau Jibrin, ya tabbatar wa ’yan Najeriya cewa aikin gyaran kundin tsarin mulki da ake gudanarwa ba shi da wata manufa ta ɓoye, kuma yana gudana ne bisa buƙatun jama’a. […]

Read more

NAFDAC Ta Gano Sinadaran Haɗa Abubuwan Fashewa A Kano

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa (NAFDAC) ta gano wani babban gidan ajiya a Kano da ke cike da sinadarai masu haɗari da ake amfani da su wajen haɗa abubuwa masu fashewa, ciki har da sinadarin sulphuric da nitric acid kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito. Hukumar ta kuma rufe wurin nan […]

Read more