Za A Yi Zaɓen Kananan Hukumomin Kano A Oktoba
Hukumar zaɓe ta jihar Kano, KANSIEC, ta matso da zaɓen ƙananan hukumomi 44 da a baya ta tsara yi ranar 30 ga watan Nuwamba, 2024, zuwa ranar 26, ga watan Oktoba, 2024.
Hukumar zaɓe ta jihar Kano, KANSIEC, ta matso da zaɓen ƙananan hukumomi 44 da a baya ta tsara yi ranar 30 ga watan Nuwamba, 2024, zuwa ranar 26, ga watan Oktoba, 2024.
Wani matashi mai aikin shara a filin jirgin Malam Aminu da ke Kano ya mayar da Dala Dubu 10 da ya tsinta, kudin da sun kai kimanin Naira miliyan 16, da ya tsinta.
‘Yan Sanda sun kama ɗan fashin ne da safiyar Talata.
An samu hatsaniya a tsakanin wasu matasa da jami’an tsaro a kan sabon titin Mandawari dake birnin Kano.
Zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa a Najeriya ta rikide zuwa tashin hankali, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane akalla 14 a manyan biranen kasar. Zanga-zangar dai ta samo asali ne sakamakon cire tallafin man fetur da kuma karyewar darajar Naira. Zangar-zangar da a farko aka tsara a matsayin ta lumana ta janyo asarar rayuka […]
Magoya bayan shugaba Tinubu sun yi taro a Fadar Sarkin Kano da ke Nasarawa, gidan da sarki Aminu Ado ke zaune.
An wayi gari a yanayi na zanga-zanga a kwaryar birinin Kano. Ga wasu hotuna na halin da ake ciki.
Dan gwagwarmaya kuma tsohon ministan matasa da wasanni, Barista Solomon Dalung ya bayyana cewa za su fara zanga-zanga a yau Alhamis saboda su nuna fushinsu kan yadda ake tafiyar da lamurra a Najeriya.
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ne na farka da ya kafa irin wannan kwamiti kan sabon mafi ƙarancin albashi
Mataimakin gwamnan Kano Kwamared Aminu Abdulsalam Gwarzo ya ce gwamnatinsu za ta dasa bishiyoyi dubu 10 a kananan hukumomi 44 da ke fadin jihar.